Faten waina

Source : Zaki Soya Mai Kisa Tattasai Da Tarugu Kadan Saiki Sa Ruwa Ki Wanke Yakuwa Kisaki Sa Maggi Curry Kayan Kamshi Ki Barshi Ya Tafasa Kamar Minti 10 Saik...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : June 21, 2026

Step:

  1. Zaki soya mai, kisa tattasai da tarugu kadan, saiki sa ruwa, ki wanke yakuwa kisa

  2. Ki sa maggi, curry kayan kamshi ki barshi ya tafasa kamar minti 10 saiki gutsura waika kanana ki zuba

  3. Ki juya sosai saiki barta ta dahu kamar minti 5 saikisa sauran tarugu da tattasai da albasa ki juya saiki barta kamar 2 minutes saiki sauke.... Inzakici zaki iya kara kitse...


Ingredients

  1. 3 Waina
  2. Tattasai da tarugu
  3. Mai
  4. Maggi
  5. Yakuwa
  6. Curry
  7. Kayan kamshi
  8. Albasa

Related Recipes

Salad

Salad

Kwadon masa

Kwadon masa

Awara with sauce

Awara with sauce

Jollop din taliya

Jollop din taliya

Cincin mai madara

Cincin mai madara

Rice and stew with cabbage and cucumber

Rice and stew with cabbage and cucumber

Chocolate and tumeric bread

Chocolate and tumeric bread

Faten sinasir or waina

Faten sinasir or waina