A dauko kwai a kadashi sosai, sai a hada cikin butter da aka mixing tare da sugar daga nan sai a zuba flour,flavor a gauraya har sai ya hade sai a zuba wannan ruwan cocoa powder din daga nan sai a shafa butter cikin abun gashi, a zuba batter din sannan a gasa.