Mummuki (bread)

Source : Ga Abubuwan Da Muke Bukata Nanki Tankade Fulawa A Bai Me Tsafta Sai Ki Smai Roba Ki Hada Gaba Daya Kayan Hadin Madarar Kuma Kar Ki Juye Ki Zuba Rabi K...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : April 24, 2026

Step:

  1. Ga abubuwan da muke bukata nan

    Mummuki (bread)matakin girki1 hoto
  2. Ki tankade fulawa a Bai me tsafta. Sai ki smai roba ki hada gaba daya kayan hadin, madarar Kuma kar ki juye ki zuba rabi ko 1 bisa 3.

    Mummuki (bread)matakin girki2 hoto
  3. Ki juya su hade jikinsu

    Mummuki (bread)matakin girki3 hoto
  4. Ki zuba fulawa ki juya

    Mummuki (bread)matakin girki4 hoto
  5. Idan ruwa be ji ba sai ki Kara ruwan madarar da Kika dama

    Mummuki (bread)matakin girki5 hoto
  6. Da zaraar ya Dena Kama Miki hannu sai ki maidashi gurin murji.

    Mummuki (bread)matakin girki6 hoto
  7. Kiyta murzawa har ya hade jikinsa. Sai ki maidashi roba ki rufe

    Mummuki (bread)matakin girki7 hoto
  8. Idan ya tashi Sia ki dauko ki skae murzawa ki yayyanka gida 5

    Mummuki (bread)matakin girki8 hoto Mummuki (bread)matakin girki8 hoto
  9. Sia ki shaafa butter a abin gashi ki mulmula fulawar ki jere a gwangwanin ki barshi ya sake tashi

    Mummuki (bread)matakin girki9 hoto
  10. Gashi ya tashi. Sai ki shafe butter a saman sannan ki Fara kunna oven ya Dan Yi zafi sai ki saka wuta kasa kasa ko nace ki daidaita wutar ki gasa.

    Mummuki (bread)matakin girki10 hoto
  11. Gashi ya gasu

    Mummuki (bread)matakin girki11 hoto
  12. Mummuki (bread)matakin girki12 hoto
  13. Naci da chocolate

    Mummuki (bread)matakin girki13 hoto

Ingredients

  1. 1 1/2 cup Fulawa
  2. 1/2 cup Madara ta gari ki dama da ruwa
  3. 1/3 cup Sukari
  4. 3 tbsp Butter
  5. 1/2 tsp Salt
  6. Yist 1tbsp full
  7. 1 Kwai karami guda

Related Recipes

Peanut burger 2

Peanut burger 2

Gireba

Gireba

Coconut basmati rice

Coconut basmati rice

Cabbage and onion noodles

Cabbage and onion noodles

Ice cream din ayaba me almond

Ice cream din ayaba me almond

Kwadon yakuwa

Kwadon yakuwa

Fried meat pie

Fried meat pie

Spiced Crackers

Spiced Crackers