Ice cream din ayaba me almond

Source : Ga Abubuwan Da Ake Bukataa Wanke Ayaba A Bare Sai A Zuba A Bilanda A Saka Kankara Ko Ruwan Kankara A Markadasannan A Zuba Garin Whipping Cream A Sake Ni...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : November 3, 2026

Step:

  1. Ga abubuwan da ake bukata

    Ice cream din ayaba me almondmatakin girki1 hoto
  2. A wanke ayaba a bare sai a zuba a bilanda a saka kankara ko ruwan kankara a markada

    Ice cream din ayaba me almondmatakin girki2 hoto
  3. Sannan a zuba garin whipping cream a sake nikawa

    Ice cream din ayaba me almondmatakin girki3 hoto Ice cream din ayaba me almondmatakin girki3 hoto
  4. Sannan a zuba icing sugar a kuma nikawa

    Ice cream din ayaba me almondmatakin girki4 hoto
  5. Sai a Sami kwano me tsafta a juye a ciki, a saka fikebo a juya

    Ice cream din ayaba me almondmatakin girki5 hoto
  6. Sannan a raba shi gida biyu a ajiye Rabin, Rabin sai a zuba masa garin coacoa powder a juya

    Ice cream din ayaba me almondmatakin girki6 hoto
  7. Sannan a Sami robar ice cream a zuba hadin me coacoa powder a ciki

    Ice cream din ayaba me almondmatakin girki7 hoto
  8. Sannan a zuba marar coacoa powder akai

    Ice cream din ayaba me almondmatakin girki8 hoto
  9. Sai a kara zuba wani me coacoa powder din akai ayita maimaitawa Wa har sai hadi. Ya kare. Sai a saka a gidan kankara a barshi yayi kankara sannan a cire.

    Ice cream din ayaba me almondmatakin girki9 hoto
  10. Za a iya zuzzubawa a robar yin icecream sai a watsa almond din a sama a rufe a sa a fridge a barshi yayi kankara.

    Ice cream din ayaba me almondmatakin girki10 hoto
  11. Kamar haka

    Ice cream din ayaba me almondmatakin girki11 hoto
  12. Sai a sha da sanyi sa

    Ice cream din ayaba me almondmatakin girki12 hoto
  13. Yummy

    Ice cream din ayaba me almondmatakin girki13 hoto
  14. Dadi kan dadi

    Ice cream din ayaba me almondmatakin girki14 hoto

Ingredients

  1. 2 Nunanniyar ayaba guda
  2. Garin whipping cream Rabin kofi
  3. Sukarin gari ko icing sugar kwatan kofi
  4. Coacoa powder cokali 2
  5. Filebo yanda ake so
  6. Yankakken almond cokali 2
  7. 1 Kankara ko ruwan kankara Kofi

Related Recipes

Kayan lambu

Kayan lambu

Cabbage roll

Cabbage roll

Butter icing

Butter icing

Yadda Zaki dafa cous cous yayi washar washar

Yadda Zaki dafa cous cous yayi washar washar

Coconut basmati rice

Coconut basmati rice

Cincin me laushi

Cincin me laushi

Dankali doya da farfesun kayan ciki

Dankali doya da farfesun kayan ciki

Yam nest

Yam nest