Shinkafa da miya

Source : Zaki Dora Ruwa Kisa Shinkafa In Ta Tafasa Kamar 15 Minutes Saikiyi Per Boiled Ki Wanke Ki Kara Mayarwa Ta Nina Saiki Sauke Ki Soya Mai Kisa Kayan Mi...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : April 17, 2026

Step:

  1. Zaki Dora ruwa kisa shinkafa, in ta tafasa kamar 15 minutes saikiyi per boiled ki wanke ki kara mayarwa ta Nina saiki sauke...

  2. Ki soya mai, kisa kayan miya insun fara soyuwa kisa maggi, currry da gishiri kadan

  3. Ki barshi ta soyu sai mai ya fito sama saiki sauke and served.....


Ingredients

  1. 2 Shinkafa kofi
  2. Kayan miya
  3. Maggi
  4. Gishiri Kadan
  5. Manja da man gyada
  6. Albasa
  7. Curry

Related Recipes

Spaghetti with yam and stewgarnished with cabbage

Spaghetti with yam and stewgarnished with cabbage

Fluffy dougnut

Fluffy dougnut

Indomie with arish

Indomie with arish

Curry fried rice with coslow

Curry fried rice with coslow

Egg roll

Egg roll

Coconut juice

Coconut juice

Kwadon salad

Kwadon salad

Tuwon shinkafa miyar alanyahu

Tuwon shinkafa miyar alanyahu