Soyayyiyar indomie da kwai

Source : Zaki Tafasa Indomie Ki Tace Ta Tsane Saiki Yi Grating Carrot Ki Yanka Albasa Da Lawashin Albasaki Fasa Egg Kisa Carrot Albasa Lawashin Albasa Da Blac...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : May 3, 2026

Step:

  1. Zaki tafasa indomie ki tace ta tsane, saiki yi grating carrot ki yanka albasa da lawashin albasa

  2. Ki fasa egg, kisa carrot, albasa lawashin albasa da black pepper, kisa indomie da maggin undomi saiki juya ya hade sosai

  3. Kisa Mai a pan, saikisa hadin indomie, ki soya shikenan, garnish with egg


Ingredients

  1. 1 Indomie
  2. Kwai 2 babba
  3. Tattadai da tarugu
  4. Carrot
  5. Albasa
  6. Black pepper
  7. Kwai 1 dafaffe
  8. Lawashin albasa

Related Recipes

Sweet meat pies

Sweet meat pies

Indomie with suya

Indomie with suya

White rice and stew with simple colour salad

White rice and stew with simple colour salad

Tuwon ALKAMA Miyar danyar kubewa

Tuwon ALKAMA Miyar danyar kubewa

Cucumber and ginger juice

Cucumber and ginger juice

Faten waina

Faten waina

Kwadon shinkafa da latas

Kwadon shinkafa da latas

Kwadon masa

Kwadon masa