Pure bliss cookies 1

Source : Zaa Sami Roba Mai Tsafta Sai A Juye Butter Din Ciki A Hada Da Suga Food Color A Gauraya Sosai Sannan Sai A Kawo Fulawa Kofi 3 A Zuba A Ci Gaba Da Gauray...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : March 30, 2026

Step:

  1. Zaa sami roba mai tsafta sai a juye butter din ciki a hada da suga,food color a gauraya sosai sannan sai a kawo fulawa kofi 3 a zuba a ci gaba da gaurayawa har sai komai ya hade sannan sai a kawo ragwar rabin a zuba a cakuda sai a fitar da shape da ake so sannan a gasa na tsawon minti 15.


Ingredients

  1. 31/2 flour
  2. food colour
  3. 1 cup suga
  4. 1 butter

Related Recipes

Lemon abarba da lemon zaki

Lemon abarba da lemon zaki

Okra soup

Okra soup

Fried plantain

Fried plantain

Beans and potatoes porridge

Beans and potatoes porridge

Veggies indomie

Veggies indomie

Lemon tsamiya da cucumber

Lemon tsamiya da cucumber

Cookies ll

Cookies ll

Scrambled eggs with bread and tea

Scrambled eggs with bread and tea