Source : A Cikin Roba Me Tsafta A Tankade Fulawa Sannan A Zuba Duk Kayan Hadin A Cikisai A Zuba Ruwa A Kwaba Kwabin Kamar Na Wainar Fulawa Sannan A Horar Da Karf...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Khady Dharuna
at : March 16, 2026
Step:
A cikin roba me tsafta a tankade fulawa Sannan a zuba duk kayan hadin a ciki
Sai a zuba ruwa a kwaba.
Kwabin kamar na wainar fulawa.
Sannan a horar da karfen ta hanyar zuba Mai kadan a abin suya Sai a rage wuta a saka a barshi yayi ta soyuwa na kusan Rabin awa ko fiye ma, sai a zubar da man idan an gama horarwar.
Sai a Dora wani man akan wuta a sa karfen a ciki suyi zafi tare, idan yayi zafi Sai a dunga daukowa Ana tsomawa kadan a cikin Kulliin Ana sawa Aman Ana jijjigawa har ya fita. Sai a barshi ya soyu a kwashe a Bari man ya tsane tukunna.
Akwai dadi
Yara da manya suna sonta
Ingredients
2 Fulawa Kofi
Sikari 1/4 cup idan bakya son Zaki, Za ki iya ragewa