Faten tsakin masara

Source : Ki Soya Mai Kisa Tattasai Da Tarugu Insun Fara Soyuwa Kisa Ruwa Ki Wanke Yakuwa Kisaki Barta Ta Tafasa Kisa Maggi Da Curry Da Kayan Kamshi Sai Ki Wanke ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : January 29, 2026

Step:

  1. Ki soya mai kisa tattasai da tarugu insun fara soyuwa kisa ruwa ki wanke yakuwa kisa

  2. Ki barta ta tafasa kisa maggi da curry da kayan kamshi sai ki wanke tsakin masara ki zuba

  3. Ki juya dakyau sai ki rufe ki rage wuta kibari ya dahu sai ki sauke shikenan, kici da kitse da yaji


Ingredients

  1. 2 cups Tsakin masara
  2. Yakuwa yanda kk so
  3. 4 Maggi
  4. Curry
  5. Tattasai
  6. Tarugu
  7. Mai
  8. Kitse
  9. Yaji

Related Recipes

Indomie

Indomie

Fanke mai sauki

Fanke mai sauki

Hadin kayan marmari

Hadin kayan marmari

Indomie pizza

Indomie pizza

Kosai

Kosai

My delicious jollop rice

My delicious jollop rice

Puff-puff

Puff-puff

Rice and beans with salad

Rice and beans with salad