Hadin yaji

Source : Zaa Bare Nutmeg A Fara Daka Ta Idan Tayi Laushi Sai A Zuba Garin Tafarnuwa Citta Maggi A Dakasu Sannan A Zuba Garin Onga Sai A Zuba Barkono A Daka Tare ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : November 28, 2025

Step:

  1. Zaa bare nutmeg a fara daka ta idan tayi laushi sai a zuba garin tafarnuwa citta maggi a dakasu sannan a zuba garin onga sai a zuba barkono a daka tare da garin kulikuli har sai yayi laushi sai a kwashe. Zaa iya saka gishiri idan ana da bukata amma nidai ban saka ba saboda komai yayi a wajena


Ingredients

  1. Barkono cup 1
  2. 1 Onga leda
  3. 6 Maggi star guda
  4. Garin kuli cokali 1
  5. 2 Nutmeg
  6. Garin citta cokali 1
  7. Garin tafarnuwa 1tsp

Related Recipes

Miyar kubewa

Miyar kubewa

Cookies

Cookies

Chinese fried rice

Chinese fried rice

Soyayyan biredi mai hadin fulawa

Soyayyan biredi mai hadin fulawa

Salt puff puff

Salt puff puff

Spaghetti jollop

Spaghetti jollop

Masa contest

Masa contest

Watermelon and coconut smoothie

Watermelon and coconut smoothie