Dambun gari

Source : A Jika Garin Kwaki Da Ruwa Kadan Sai A Rufe A Barshi Ya Kumburaa Yanka Albasa Tumatur A Aje A Gefea Hada Garin Kuli Kuli Da Maggi Salt Garin Yaji A ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : November 25, 2025

Step:

  1. A jika garin kwaki da ruwa kadan sai a rufe a barshi ya kumbura

  2. A yanka albasa tumatur, a aje a gefe

  3. A hada garin kuli kuli da maggi, salt, garin yaji, a dakesu waje guda

  4. Sai a dauko jikakken garin kwakin a zuba hadaddan garin kuli kuli a gauraya, a dauko yankakken albasa da tumatir a zuba sai gauraya sai a zuba mai shima a cakuda sosai


Ingredients

  1. Garri
  2. Garin kuli kuli
  3. Albasa
  4. Tumatur
  5. Maggi
  6. Garin yaji
  7. Salt
  8. Man gyada

Related Recipes

Fruit salad

Fruit salad

Stir fried salad rice

Stir fried salad rice

Farfesun kifi

Farfesun kifi

Masa da miyar taushe  miyar naman kaza

Masa da miyar taushe miyar naman kaza

Dambun shinkafa

Dambun shinkafa

Coconut puff puff

Coconut puff puff

Sandan baare

Sandan baare

Chapatti with potato soup

Chapatti with potato soup