Kwadon masa

Source : Zaki Yanka Tumatir Albasa Cabbage Saiki Wanke Ki Aje A Gefezaki Daka Kuli Kuli Sa Yaji Da Maggi Sauki Aje A Gefezaki Gutsira Masar Kanana Kanana Saik...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : November 7, 2025

Step:

  1. Zaki yanka tumatir, albasa, cabbage saiki wanke ki aje a gefe

  2. Zaki daka kuli kuli sa yaji da maggi, sauki aje a gefe

  3. Zaki gutsira masar kanana kanana saiki sa sauran kayan hadi ki kwada shikenan


Ingredients

  1. Masa
  2. Tumatir
  3. Albasa
  4. Cabbage
  5. Kuli kuli
  6. Mai
  7. Yaji da maggi

Related Recipes

Garau garau

Garau garau

Faten dankalin hausa

Faten dankalin hausa

Sweet pop corn

Sweet pop corn

Shinkafa da wake with stew

Shinkafa da wake with stew

Crispy yam

Crispy yam

Faten tsakin masara

Faten tsakin masara

Macaroni and minced meat

Macaroni and minced meat

Stir fry spaghetti

Stir fry spaghetti