Faten kanzo

Source : Dafarko Zaki Gyara Kanzo Ki Daka Saiki Soya Mai Kisa Kayan Miya Saiki Bari Ya Soyusaiki Tsaida Ruwa Kisa Yakuwa Kisa Maggi Da Curry Da Kayan Kamshiidan ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : October 27, 2025

Step:

  1. Dafarko zaki gyara kanzo ki daka saiki soya mai kisa kayan miya saiki bari ya soyu

  2. Saiki tsaida ruwa kisa yakuwa kisa maggi da curry da kayan kamshi

  3. Idan ya tafasa ki wanke kanzo kisa saiki bashi wuta har ya dahu, saiki kici da yaji da kitse


Ingredients

  1. Kanzo
  2. Kayan miya
  3. Mai
  4. Yaji
  5. Yakuwa
  6. Curry
  7. Maggi

Related Recipes

Yadda zaki yi gashi a gargajiya local baking

Yadda zaki yi gashi a gargajiya local baking

Ginger drink

Ginger drink

Wainar fulawa

Wainar fulawa

Wainar kwai

Wainar kwai

Faten sinasir or waina

Faten sinasir or waina

Indomie with arish

Indomie with arish

Yellow fried rice

Yellow fried rice

Jollop macaroni arish and scramble eggs

Jollop macaroni arish and scramble eggs