Lemun cucumber da lemu

Source : Da Farko Ki Wanke Kayan Hadin Ki Sannan Ki Yanka Cucumber Ki Zuba A Blender Sai Ki Zuba Ruwa Ki Markada Bayan Kin Markada Sai Ki Tace Ki Aje A Gefe Sai ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : September 15, 2026

Step:

  1. Da farko ki wanke kayan hadin ki,sannan ki yanka cucumber ki zuba a blender sai ki zuba ruwa ki markada.Bayan kin markada sai ki tace ki aje a gefe.sai ki matse lemun ki tare da lemun tsamin shima ki tace ki aje gefe.

    Lemun cucumber da lemumatakin girki1 hoto Lemun cucumber da lemumatakin girki1 hoto Lemun cucumber da lemumatakin girki1 hoto
  2. Kiyi suga syrup,ki zuba sikarin a tukunya sai ki zuba ruwa kofi daya dai dai adadin sikarin sai ki jefa ganyen na,a na,an ciki ki daura a wuta ki barshi ya tafaso sikarin ya narke sai ki sauke ki barshi ya huce sai ki tace.sai ki zuba ruwan lemun da sugar syrup din cikin ruwan cucumber ki kara ruwa kadan ki juya ki sa a fridge yayi sanyi.A sha lafiya.

    Lemun cucumber da lemumatakin girki2 hoto Lemun cucumber da lemumatakin girki2 hoto

Ingredients

  1. 2 Cucumber guda
  2. 4 Lemu mai bawo guda
  3. 4 Lemun tsami guda
  4. 1 Sikari kofi
  5. Ganyen na'a na'a kadan
  6. Ruwa dai dai bukata

Related Recipes

Alkubus na alkama

Alkubus na alkama

Teriyaki rice

Teriyaki rice

Potato Fritata

Potato Fritata

Baked beans curry

Baked beans curry

Chocolate sauce/frosting

Chocolate sauce/frosting

Fried rice meh hanta

Fried rice meh hanta

Tuwon plantain

Tuwon plantain

Fried yam and sauce

Fried yam and sauce