Source : Da Farko Ki Jika Shinkafar Basmati Dinki Tsawon Hour Daya Seh Ki Dora Ruwa Kiyi Barboiling Dinta Seh Ki Wanke Ki Tsaneta Sannan Ki Dora Tukunya Ki Zub...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by mhhadejia
at : August 11, 2026
Step:
Da farko ki jika shinkafar basmati dinki tsawon hour daya seh ki dora ruwa kiyi barboiling dinta seh ki wanke ki tsaneta.
Sannan ki dora tukunya ki zuba mai dai dai seh ki zuba albasar ki meh dan dama ki soya sama sama seh ki zuba carrot dinki da greenbeans da peas ki juya ki barshi na yan mintina.
Seh ki zuba sausage ki juya ki zuba dandanon ki da spices idan ya dan soyu seh ki zuba shinkafar ki kadan kadan kina juyawa komai ya hade seh ki zuba teriyaki sauce dinki ki juya.
Ki kara dandano da spices idan da bukata seh ki sa foil paper ko buhu ki rufe seh ki rufe da murfin tukunyar ki rage wutar ta turara.Idan ta karasa seh ki sauke.A chi lafiya.