Fried rice meh hanta

Source : Da Farko Ki Dora Tukunyar Ki A Kan Wuta Seh Ki Zuba Man Ki Daidai Yadda Zeh Miki Seh Ki Zuba Albasa Ta Dan Soyu Kadan Seh Ki Zuba Tarugu Da Koren Wake D...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : August 20, 2026

Step:

  1. Da farko ki dora tukunyar ki a kan wuta seh ki zuba man ki daidai yadda zeh miki,seh ki zuba albasa ta dan soyu kadan seh ki zuba tarugu da koren wake da carrot ki juya.

    Fried rice meh hantamatakin girki1 hoto Fried rice meh hantamatakin girki1 hoto
  2. Seh ki zuba hantar ki ki juya ki sa dandano,gishiri da kayan kanshi idan kina so.seh ki zuba shinkafa ki juya ko ina ya hade seh ki zuba light soy sauce ki juya ki kawo sweet corn dinki ki juya ya hade seh ki zuba koren tattasai ki juya kisamu foil paper ko buhu meh tsafta ki rufe saman tukunyar ki rufe da murfin ki rage wutar ki barshi ya turara.seh ki sauke a ci lafiya.

    Fried rice meh hantamatakin girki2 hoto Fried rice meh hantamatakin girki2 hoto

Ingredients

  1. Shinkafa dafaffiya
  2. Sweet corn
  3. Koren wake yankakke
  4. Koren tattasai yankakke
  5. Light soy sauce
  6. Tarugu guda uku a jajjaga
  7. Carrot yankakke
  8. Albasa a yanka kanana
  9. Dandano
  10. Fried rice spice
  11. Gishiri
  12. Spices
  13. Mai

Related Recipes

Brownie pizza

Brownie pizza

Tuwon plantain

Tuwon plantain

Kosai da kunun gyada

Kosai da kunun gyada

Kunun aya meh kwakwa da dabino

Kunun aya meh kwakwa da dabino

Dalgona coffee

Dalgona coffee

Hallaka kwabo

Hallaka kwabo

Kunun gyada meh cucumber

Kunun gyada meh cucumber

Kunun gyada

Kunun gyada