Source : Zaki Mutsutsuke Masa Tayi Kanana Kanana Saiki Sa Tumatir Da Albasakisa Kuli Kuli Da Yaji Saiki Sa Zogala Da Mai Saiki Kwadashikenan Angama Ba Wuya S...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : September 11, 2026
Step:
Zaki mutsutsuke masa tayi kanana kanana, saiki sa tumatir da albasa
Kisa kuli kuli da yaji, saiki sa zogala da mai, saiki kwada