Groundnut candy

Source : Zaa Sami Gyada Mai Kyau A Cire Duwatsu Da Dattin Ciki Sai A Zuba A Kasco A Soya Sama Sama Sannan A Sauke A Marmashe Bawon Sai A Daka Ko A Nika Amma Kar ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : September 4, 2026

Step:

  1. Zaa sami gyada mai kyau a cire duwatsu da dattin ciki sai a zuba a kasco a soya sama sama sannan a sauke a marmashe bawon sai a daka ko a nika amma kar yayi laushi sai a juye a roba sai a zuba madara a gauraya

  2. A zuba suga cikin tukunya a zuba ruwa da fulebo sai a dafa sugan,barshi har sai ya fara Brown sai adauko gyadar a zuba ciki ana gaurayawa da sauri sannan a sauke.

  3. A sami faranti a shafa mai a jikin sa sai a juye wannan hadin gyadan a fadada da cokali sai a barshi ya huce a yanka yadda akeso.


Ingredients

  1. 2 Gyada kofi
  2. Madara cokali 3
  3. 1 Suga kofi
  4. Fulebo kadan
  5. Bota
  6. Man gyada

Related Recipes

Dumaman tuwon dawa miyar kubewa busasshe

Dumaman tuwon dawa miyar kubewa busasshe

Pineapple ginger and coconut juice

Pineapple ginger and coconut juice

Yam burger

Yam burger

Meat rolls

Meat rolls

Pure bliss cookies 1

Pure bliss cookies 1

Alala ll

Alala ll

Fried plantain in egg

Fried plantain in egg

Chicken stew

Chicken stew