Farfesun kayan ciki

Source : Zaki Gyara Kayan Ciki Ki Wanke Saiki Tafasa Ruwan Zafi Kisa Musu Ki Barshi Minti 10 Saiki Sake Wankewasaiki Dora Tukunya Kisa Kayan Cikin Kisa Ruwa ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : August 13, 2026

Step:

  1. Zaki gyara kayan ciki, ki wanke saiki tafasa ruwan zafi kisa musu, ki barshi minti 10 saiki sake wankewa

  2. Saiki dora tukunya, kisa kayan cikin, kisa ruwa yadda zai dafa mikishi sosai

  3. Saiki barshi ya dahu na minti 10, saikisa kayan kamshi, da maggi, da jajjagan, ki juya, in kinaso zaki iyasa mai kadan

  4. Saiki karshi bisa wuta yayita daguwa, har yayi yadda kike so saiki sauke

  5. Aci dadi lafiya


Ingredients

  1. Kayan ciki
  2. Jajjagaggen tattasai da tarugu da albasa
  3. Maggi
  4. Curry
  5. Kayan kamshi

Related Recipes

Vanilla and red velvet Cake

Vanilla and red velvet Cake

Cup cakes

Cup cakes

Wainar fulawa

Wainar fulawa

Kwadon salad

Kwadon salad

Bitter leaf and green soup

Bitter leaf and green soup

Miyar taushe

Miyar taushe

Dan sulub

Dan sulub

Veggies spaghetti

Veggies spaghetti