Taliya da mai da yaji

Source : Zaki Dora Ruwa Ki Barsu Su Tafasasaiki Zuba Taliya Ki Juya Saiki Rufe Ki Barta Ta Dahusaiki Tace Ki Wanke Ki Soya Mai Da Albasain Kika Zuba Taliya A Pl...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : August 5, 2026

Step:

  1. Zaki dora ruwa ki barsu su tafasa

  2. Saiki zuba taliya ki juya saiki rufe ki barta ta dahu

  3. Saiki tace ki wanke, ki soya mai da albasa

  4. In kika zuba taliya a plate saiki zuba yaji da mai, da kuma extra maggi

  5. Aci dadi lafiya

    Taliya da mai da yajimatakin girki5 hoto

Ingredients

  1. Taliya rabin leda
  2. Manja da mangyada
  3. Dakakken yaji mai maggi
  4. 1 Maggi

Related Recipes

Indomie pizza

Indomie pizza

Jollop rice and cabbage

Jollop rice and cabbage

Potato and veggies soup

Potato and veggies soup

Egg in yam

Egg in yam

Bitter leaf and green soup

Bitter leaf and green soup

Nadadden biredi mai nama

Nadadden biredi mai nama

Cow tail pepper soup

Cow tail pepper soup

Kwadon shinkafa da zogala

Kwadon shinkafa da zogala