Gireba

Source : A Zuba Fulawa A Roba Me Tsafta Sannan A Zuba Sukari Madara Da Fulebo A Jujjuya Sosai Har Su Hade Jikinsu Sannan A Zuba Kwakwa A Juya Sosai Sai A Kaw...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : July 15, 2026

Step:

  1. A zuba fulawa a roba me tsafta, sannan a zuba sukari, madara, da fulebo a jujjuya sosai har su hade jikinsu.

  2. Sannan a zuba kwakwa a juya sosai, sai a kawo mai a zuba a sake juyawa har sai an ga ya fara cuccurewa.

  3. A sami ludayi ko abu me shafe a dunga zubawa ana dannawa a fitar da shape din da ake so.

  4. A shimfida takarda akan farantin gashi sai a dunga jera girebar a kai.

  5. A kunna aven wuta kasa kasa a gasa. Idan ya gasu sai a cire

    Girebamatakin girki5 hoto

Ingredients

  1. 1 cup Flour
  2. 1/2 cup Sugar
  3. 1/4 cup Madarar gari
  4. Gogaggiyar kwakwa cokali 3
  5. Mai 1/4 Cup da cokali 1
  6. Filebo 1/2 karamin cokali

Related Recipes

Almond fried Egg

Almond fried Egg

Kunun Aya na gargajiya

Kunun Aya na gargajiya

Electric lemonade

Electric lemonade

Lemon abarba mangoro da ginger

Lemon abarba mangoro da ginger

Steam RVC

Steam RVC

Simple doughnuts

Simple doughnuts

Better leaf stew

Better leaf stew

Ice cream a saukake

Ice cream a saukake