Zaa sami roba mai tsafa a zuba roba a zuba gishiri da Kwan duwar kwai da mai sai a gauraya sannan a zuba ruwa a kwaba da dauri sosai a murza dakyau komai ya hade sai a dauko abin fadada fulawa da tsinkensa a na gutsiran fulawan ana fadadawa har sai yayi falai fai sai a yi amfani da wuka a yanka sirara a tsaye.idan an gama zaa iya dafawa yadda akeso ko a bari tasha iska sannan ayi amfani da ita.