Egg fingers

Source : Zaa Sami Roba Mai Tsafta Sai A Fasa Kwan A Ciki Sannan A Zuba Madara Spices Da Akeso Da Maggi A Gauraya Sannan A Kulla Aleda Kamar Alala A Dafaidan Ya D...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : April 6, 2026

Step:

  1. Zaa sami roba mai tsafta sai a fasa kwan a ciki sannan a zuba Madara spices da akeso da Maggi a gauraya sannan a kulla aleda Kamar alala a dafa

  2. Idan ya dahu sai a cire shi daga cikin ruwan tukunyar a barshi ya huce sai bare ledan jikin sai a yanka a tsaye sannan a soya.


Ingredients

  1. 2 Kwai
  2. Madara 3 tspn
  3. Maggi
  4. spicies

Related Recipes

Semo masa

Semo masa

Cabbage and lettuce salad

Cabbage and lettuce salad

Farfesun ganda

Farfesun ganda

Waffles

Waffles

Salt puff puff

Salt puff puff

Fruit salad

Fruit salad

Kunun gyada

Kunun gyada

Cabbage and carrot sauce

Cabbage and carrot sauce