Chicken samosa

Source : Zaa Sami Fulawa A Tankade Ta A Zuba Gishiri Kadan A Gauraya A Kwaba Da Ruwa Yayi Kauri Sosai Sai A Sa Non Stick Pan A Wuta A Na Shafawa Da Brusha Tafasa...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : January 2, 2026

Step:

  1. Zaa sami Fulawa a tankade ta a zuba Gishiri kadan a gauraya a kwaba da ruwa yayi kauri sosai sai a sa non stick pan a wuta a na shafawa da brush

  2. A tafasa nama da albasa garin tafarnuwa da citta idan yayi a sauke a dakashi tare da attaruhu da albasa sai kwashe a zuba cikin kwano

  3. Sai a dauko sheets din da akayi da fulawa a daidaita a zuba hadin naman sannan a like da kullin fulawa sannan a soya


Ingredients

  1. Chicken breast
  2. Attahuhu
  3. Albasa
  4. Maggi
  5. For the dough:
  6. 2 cups Flour
  7. 1 egg
  8. Pinch of salt
  9. Mai

Related Recipes

Hadin yaji

Hadin yaji

Watermelon smoothie

Watermelon smoothie

Fish pepper soup

Fish pepper soup

Crispy fried chicken

Crispy fried chicken

Faten shinkafa

Faten shinkafa

Farfesun ganda

Farfesun ganda

Chocolate cookies

Chocolate cookies

Cake ll

Cake ll