Zaa wake albasa, attaruhu a jajjaga sai, a tankade flour, a zuba maggi salt, curry a cakuda sannan a zuba wannan jajjagen sai a gauraya har sai komai ya hade kuma a tabbata bai kukkulle ba sai a kara ruwa a sake damawa har sai yayi daidai yadda akeso