Lemon abarba, mangoro da ginger

Source : Ga Wasu Daga Abubuwan Da Za Muyi Amfani Da Su A Wanke Mangoro Da Kyau Sannan A Yanyankashi Kanana Sannan A Wanke Abarba A Feraye Bayan A Sake Wankewa S...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : May 22, 2026

Step:

  1. Ga wasu daga abubuwan da za muyi amfani da su.

    Lemon abarba, mangoro da gingermatakin girki1 hoto
  2. A wanke mangoro, da kyau sannan a yanyankashi kanana.

    Lemon abarba, mangoro da gingermatakin girki2 hoto
  3. Sannan a wanke abarba a feraye bayan a sake wankewa sai a yanyankata kanana.

    Lemon abarba, mangoro da gingermatakin girki3 hoto
  4. A dauko ginger itama a wanke a tabbatar babu kasa a jiki itama a yayynkata kanana sannan a markadata a ajiye a gefe

    Lemon abarba, mangoro da gingermatakin girki4 hoto Lemon abarba, mangoro da gingermatakin girki4 hoto
  5. A markado mangoro a tabbatar yayi laushi sosai.

    Lemon abarba, mangoro da gingermatakin girki5 hoto Lemon abarba, mangoro da gingermatakin girki5 hoto
  6. Abarba ma a markadata tayi laushi.

    Lemon abarba, mangoro da gingermatakin girki6 hoto Lemon abarba, mangoro da gingermatakin girki6 hoto
  7. Gasunan gaba daya.

    Lemon abarba, mangoro da gingermatakin girki7 hoto
  8. A sami roba me tsafta a FASA kankara a ciki sannan a Dora abin tata sai a zuba ginger a tace, sannan a zuba abarba itama a tace, sannan a zuba mangoro shima a tace sai a kawo sukari a zuba a juya sosai ya hade jikinsa.

    Lemon abarba, mangoro da gingermatakin girki8 hoto Lemon abarba, mangoro da gingermatakin girki8 hoto Lemon abarba, mangoro da gingermatakin girki8 hoto
  9. A zuba flavour a juya a kara ruwa sbd ba a son yayi kauri sosai. Za aji yana kamshi.

    Lemon abarba, mangoro da gingermatakin girki9 hoto Lemon abarba, mangoro da gingermatakin girki9 hoto
  10. Aasha da sanyinsa.

    Lemon abarba, mangoro da gingermatakin girki10 hoto

Ingredients

  1. 2 Mangoro manya guda
  2. 1 Abarba Babba guda
  3. 5 Ginger madaidaita guda
  4. Sukari domin dandano
  5. Kankara domin yayi sanyi
  6. 1 Fulebo murfi

Related Recipes

Sandwich Burodi me hadi

Sandwich Burodi me hadi

Shinkafa me kayan lambu

Shinkafa me kayan lambu

Paw-paw fruits salad bowl

Paw-paw fruits salad bowl

Date fritters

Date fritters

Tsiren naman karamar dabba

Tsiren naman karamar dabba

Faten tsakin shinkafa me dankalin Hausa

Faten tsakin shinkafa me dankalin Hausa

Bowl with cover fondant cake

Bowl with cover fondant cake

Dan-tamatsitsi

Dan-tamatsitsi