Kwadon shinkafa da zogala

Source : Da Farko Yar Uwa Ki Dora Ruwa Idan Sun Tafasa Ki Wanke Shinkafa Kisa Idan Tayi Minti Ashirin Saiki Sauke Ki Wanke Ki Taceki Kara Mayarwa A Wuta Tayi Mi...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : May 13, 2026

Step:

  1. Da farko yar uwa ki dora ruwa idan sun tafasa ki wanke shinkafa kisa, idan tayi minti ashirin saiki sauke ki wanke Ki tace

  2. Ki kara mayarwa a wuta tayi minti goma saiki sauke ki zuba a kwano tadansha iska

  3. Ki sami zogala ki wanke Ki tsige, saiki dafa ta dahu, kisa maggi da suga kadan saiki barta ta nina saiki sauke

  4. Ki dibi shinkafar kisa zogala, mai, maggi, tarugu, albasa, kokumba, saiki juya komai ya hade, saiki dibi abinki a filet, aci dadi lafiya

    Kwadon shinkafa da zogalamatakin girki4 hoto

Ingredients

  1. 1 Shinkafa kofi
  2. Jajjagaggen tarugu
  3. Zogala
  4. Maggi biyu
  5. Mangyada
  6. Albasa yankakka
  7. Tumatir yankakke
  8. Kukumba yankakke

Related Recipes

Egg potatoes stir fry

Egg potatoes stir fry

Miyar gyada

Miyar gyada

Zobo mai kaninfari da minannas

Zobo mai kaninfari da minannas

Funkason alkama

Funkason alkama

Shinkafa mai manja da yaji

Shinkafa mai manja da yaji

Simple indomie

Simple indomie

Pancake

Pancake

Manta masoyi

Manta masoyi