Gasashshen alale

Source : Bayan Kin Gyra Waken Ki An Nika Nikizakisa Manja Kayan Kanshi Dandano Saiki Sa Kullinki A Inda Zaki Gasasaiki Sa Kwai A Sama Da Kayan Miyan Ki Saiki Gas...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : April 4, 2026

Step:

  1. Bayan kin gyra waken ki an nika niki

  2. Zakisa manja Kayan kanshi dandano saiki sa kullinki a inda zaki gasa

  3. Saiki sa kwai a sama da kayan miyan ki saiki gasa idan ya gasu ma zakiji kanshi ta kuina

    Gasashshen alalematakin girki3 hoto

Ingredients

  1. wake
  2. Tattasai
  3. Albasa
  4. daffan Kwai
  5. Alyyahu
  6. Dandano
  7. Kayan kanshi
  8. Manja

Related Recipes

Kosai acikin buredi

Kosai acikin buredi

Fried rice

Fried rice

Spicy pateera

Spicy pateera

Vanillah cake

Vanillah cake

Iloka

Iloka

Soyayyar agada

Soyayyar agada

Yanda ake whipped cream

Yanda ake whipped cream

Cookies

Cookies