Source : Zaki Soya Kayan Miyan Ki Da Albasa Garlic Ginger Curry Da Sauran Kayan Da Kikeso Said Kisa Daddawakizuba Ruman Naman Ki Kihada Da Dan Ruwa Amma Daidai Y...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Sumy's delicious
at : November 28, 2025
Step:
Zaki soya kayan miyan ki da albasa,garlic,ginger,curry,da sauran kayan da kikeso said kisa daddawa
Kizuba ruman naman ki kihada da Dan ruwa amma daidai yanda zai isa ya dafa taliyan da Dan rumo
Idan ya tafasa saiki sa pastan ki idan ya dahu da Dan romu sai ki sauke