Towun couscous

Source : Da Farko Zaki Tafasa Ruwan Zafin Ki Idan Ya Tafasa Saikisa Couscous Dinki Ki Rage Wutahar Sai Couscous Dinki Yadahu Sosaisai Ki Sa Mucciya Kina Tukashi ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : July 11, 2026

Step:

  1. Da farko zaki tafasa ruwan zafin ki Idan ya tafasa saikisa couscous dinki ki rage wuta

  2. Har sai couscous Dinki yadahu sosai

  3. Sai ki sa mucciya kina tukashi ki Kara rufe shi na wasu mintuna ki Kara tukashi karsai ya tuku sosai Idan yayi kikwashi kisa aleda

  4. Zaki iya ci da miyan Kika,kubaiwa da sauransu

    Towun couscousmatakin girki4 hoto

Ingredients

  1. Couscous leda daya
  2. Ruwan zafi

Related Recipes

Noddles and Fried Plantain

Noddles and Fried Plantain

Samosa

Samosa

Filo baked samosa/CABBAGE BRIOUATS FILO RECIPE

Filo baked samosa/CABBAGE BRIOUATS FILO RECIPE

Ruwan kankaran madaraice cream

Ruwan kankaran madaraice cream

Custard vanilla ice cream

Custard vanilla ice cream

Alewar tsamiya

Alewar tsamiya

Awara

Awara

Wainar fulawa

Wainar fulawa