Samosa

Source : Saki Hada Filawa Da Butar Da Gishiri Kayan Kanshi Dana Dandano Saiki Sa Ruwa Ki Kwabashi Kamar Na Meat Pie Ki Bukashi Sosai Kamar Na Minti 10 Saiki Ajji...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : April 4, 2026

Step:

  1. Saki hada filawa da butar da gishiri Kayan kanshi dana dandano saiki sa ruwa ki kwabashi kamar na meat pie ki bukashi sosai kamar na minti 10 saiki ajjiye shi ya huta na tsawan mintina 10

  2. Kafin ya huta saiki hada Kayan cikin samosar naki zakisa naman a kasko da dan mai Albasa Tattasai kayan dandano Kayan kanshi da duk kiyan da kike so aciki so soya har sai naman ki ya dahu ya soyu kuma

  3. Saiki dauko kwabin filawar ki sai kina iba kadan kimursa shi filan filan sai ki gasa sama sama

  4. Sai ki Kayan namanki akan filawa kisa sa a abun samusa ki fitar da shape dinshi saiki sa kwabanban filawa da ruwa dan nane shi sai ki soyashi


Ingredients

  1. 2 cupi filawa
  2. 1 ckl bakin fauda
  3. 3 ckl butar
  4. Tattasai
  5. Albasa
  6. Kayan kanshi
  7. Nikankin nama
  8. Mai

Related Recipes

Icing glazed donut 3

Icing glazed donut 3

Spaghetti and Fish Stew

Spaghetti and Fish Stew

Yaji mai nama

Yaji mai nama

Vermicelli With Sugar

Vermicelli With Sugar

Rice and Beans with Chicken Stew

Rice and Beans with Chicken Stew

Pounded Yam and Egusi Soup with Bitterleaf

Pounded Yam and Egusi Soup with Bitterleaf

Kunun kwakwamangoro da dabino

Kunun kwakwamangoro da dabino

Fatan doya

Fatan doya