Soyayyar kaza 1

Source : Da Farko Zaki Dafa Kazar Kisaiki Fasa Kwai Kisa Tattasai Albasa Dadan Dano Sai Falawar Ki Itama Kisa Mata Gishiri Da Kayan Kanshiki Daura Mai A Wuta Ita...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : April 4, 2026

Step:

  1. Da farko zaki dafa kazar ki

  2. Saiki fasa kwai kisa tattasai albasa dadan dano sai falawar ki itama kisa mata gishiri da Kayan kanshi

  3. Ki daura mai a wuta itan yayi zafi sosai saiki tsoma naman ki a kwai ki sake tsomashi a filawa saiki sasha a mai idan bayan ya soyu saiki joyashi dayan bayan ma idan ya suyu sai ki sauke


Ingredients

  1. Kaza
  2. Tatasai
  3. Albasa
  4. Kayan kanshi
  5. Dandano
  6. Filawa
  7. Mai
  8. Kwai

Related Recipes

Yamrita

Yamrita

Chocolate sauce

Chocolate sauce

Icing glazed donut 3

Icing glazed donut 3

Kwakwadabino da mongoro

Kwakwadabino da mongoro

Cake me vanilla

Cake me vanilla

Filo baked samosa/CABBAGE BRIOUATS FILO RECIPE

Filo baked samosa/CABBAGE BRIOUATS FILO RECIPE

Semovita cookies

Semovita cookies

Spicy chicken

Spicy chicken