Kilishi

Source : Da Farko Zakisamu Tsokar Namanki Sai Ki Yankashi Filan Filan Kamar Hka Sai Ki Barbada Mishi Gishiri Kadan Zaki Kunna Oven Dinki Yayi Zafi Sannan Sai Ki...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : August 19, 2026

Step:

  1. Da farko zakisamu tsokar namanki sai ki yankashi filan filan kamar hka sai ki barbada mishi gishiri kadan

    Kilishimatakin girki1 hoto Kilishimatakin girki1 hoto Kilishimatakin girki1 hoto
  2. Zaki kunna oven dinki yayi zafi sannan sai kisa namanki aciki amma wutar kadan kamar na minti goma haka sai zakiga ya fara bushewa kamar haka

    Kilishimatakin girki2 hoto
  3. Sai kisamu mazubi inda zaki hada kayan hadin ki zakisa gyadarki amma gasashshe ko peanut butter ko soyayyar gyada ni nayi amfani da gasashsheya na dakashi amma sama sama

    Kilishimatakin girki3 hoto
  4. Nasa mishi dandano,yajin soya da ruwa kadan na kwabashi acikin yajina akwai tafarnuwa,chitta,kananfari da sauransu

    Kilishimatakin girki4 hoto Kilishimatakin girki4 hoto Kilishimatakin girki4 hoto
  5. Sai ki shafawa namanki kimayar dashi oven yakasu na mintuna 5 zuwa 6 sai ki Kara fiddoshi ki kara shafa mishi kayan hadinki ki mayar dashi oven haka zaki tayi har Kayan hadinki yakare sannan kuma kinga naman naki ya gasu yazama kilishi shikenan agwada lfy

    Kilishimatakin girki5 hoto Kilishimatakin girki5 hoto Kilishimatakin girki5 hoto

Ingredients

  1. Nama
  2. Yajin soya
  3. Gyada soyayya
  4. Dandano
  5. Gishiri

Related Recipes

Plantain frittata

Plantain frittata

Naman bukiti and Avocado sauce

Naman bukiti and Avocado sauce

Danwake

Danwake

Pasteln

Pasteln

Taliya mai kayan lambo

Taliya mai kayan lambo

Palm oil Semo with Melon Soup

Palm oil Semo with Melon Soup

Kwakumeti

Kwakumeti

Butter Cookies

Butter Cookies