Kalallaba

Source : Zaki Grating Onions Da Tattasaikisa Flour Dinki A Bowl Kisa Ruwa Da Kadan Kadan Har Sai Kinga Ruwan Yayi Kwauri Sai Ki Hada Duka Ingredients Dinki Aciki...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : March 11, 2026

Step:

  1. Zaki grating onions da tattasai

  2. Kisa flour dinki a bowl kisa ruwa da kadan kadan har sai kinga ruwan yayi kwauri sai ki hada duka ingredients dinki aciki

  3. Sai ki soyashi da manja kadan


Ingredients

  1. 2 cups flour
  2. 1 maggi
  3. Pinch salt
  4. 1 tblspn spices
  5. 1 onions
  6. 1 tattasai

Related Recipes

Kalallaba

Kalallaba

Egusu soup with ugu

Egusu soup with ugu

Vanillah cake

Vanillah cake

Taliya da miyan ganye

Taliya da miyan ganye

Noodles and omelette 2

Noodles and omelette 2

Plantain pancake

Plantain pancake

Semolina masa

Semolina masa

Dumamen tuwon shinkafa da kuka

Dumamen tuwon shinkafa da kuka