Fatan doya

Source : Da Farko Zaki Yanka Doyar Ki Kananasai Ki Daura Ruwa Ki Dafa Doyar Ki Idan Tayi Laushe Sai Kisa Kayan Miyanki Da Kayan Kanshi Da Dandano Da Dan Gishirii...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : April 4, 2026

Step:

  1. Da farko zaki yanka doyar ki kanana

  2. Sai ki daura ruwa ki dafa doyar ki idan tayi laushe sai kisa Kayan miyanki da Kayan kanshi da dandano da dan gishiri

  3. Idan ya dahu ruwan yayi kauri saikisa allayyahunki da lawashin ki saiki rufe kibashi kamar mituna 4 saiki sauke

  4. $


Ingredients

  1. doya
  2. Kayan miya
  3. Kayan kanshi
  4. Dandano
  5. Alayyahu
  6. Ruman nama
  7. Rawashi

Related Recipes

Buns and custard

Buns and custard

Diblan

Diblan

Kilishi

Kilishi

Fish roll

Fish roll

Grated Dessicated coconut

Grated Dessicated coconut

Steamed Moi Moi

Steamed Moi Moi

Spicy chicken

Spicy chicken

Yam Balls 1

Yam Balls 1