A sami flour mai kyau a zuba a roba sai a zuba baking powder kadan a gauraya sannan a zuba ruwa kadan kwaba da tauri sosai Sai a sami rolling pin da chopping board a yanko flour din da aka kwaba a fadada ta sosai idan an gama sai a fitar da shape yadda akeso