Egusi and green soup

Source : Ki Soya Mai Kisa Kayan Miya Da Egusi Kibarsu Su Soyu Saikisa Maggi Da Curry Da Kayan Kamshi Kisa Alanyahu Da Kifi Saiki Rufe Idan Ta Dahu Saiki Sauke ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : January 30, 2026

Step:

  1. Ki soya mai kisa kayan miya da egusi, kibarsu su soyu saikisa maggi da curry da kayan kamshi, kisa alanyahu da kifi saiki rufe idan ta dahu saiki sauke, kici da tuwo


Ingredients

  1. Egusi
  2. Alanyahu
  3. Mai,maggi da curry
  4. Kayan miya ki nika
  5. Kifi

Related Recipes

Fruit salad

Fruit salad

Tuwon garin kwaki da miyar agushi

Tuwon garin kwaki da miyar agushi

Faten kanzo

Faten kanzo

Soyayyar agada plantain

Soyayyar agada plantain

Dambun shinkafa

Dambun shinkafa

Indomie

Indomie

Special indomie mai awara

Special indomie mai awara

Potato balls

Potato balls