Miyar kubewa

Source : Zaa Wanke Kubewa Tas Sai A Tsane Tasai A Sami Grater A Goga Ta Ajikin Saidan An Gama Zaa Dora Ruwa Kadan A Wuta Sai A Saka Kanwa Ungurnu A Ciki A Bari Y...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : January 26, 2026

Step:

  1. Zaa wanke kubewa tas sai a tsane ta

    Miyar kubewa recipe step 1 photo
  2. Sai a sami grater a goga ta ajikin sa

    Miyar kubewa recipe step 2 photo
  3. Idan an gama zaa dora ruwa kadan a wuta sai a saka kanwa ungurnu a ciki a bari ya tafasa

    Miyar kubewa recipe step 3 photo
  4. Sai a dauko gaggagiyar kubewar a zuba aciki ayi anfani da whiska ko bulugari a juya har ya hade zaa ga tayi yauki sosai kamar minti 5 sai a sauke sannan kuma a rage wuta lkcn da ake zubawa.

    Miyar kubewa recipe step 4 photo
  5. Wasu daganan kawai idan sun tashi sai su zuba miyar a kwano sannan su kawo stew su zuba akan kybewar sai ci

  6. Amma ni na jajjaga albasa attaruhu,Sai na dora tukunya a wuta tare da manja da yayi zafi sai na zuba jajjagen nadan soya sai na zuba ruwa rabin karamin cup,nasa daddawa,maggi,salt,garli powder,dakakken cray fish na gauraya sannan na rufe har sai da ya tafasa sosai

    Miyar kubewa recipe step 6 photo Miyar kubewa recipe step 6 photo Miyar kubewa recipe step 6 photo
  7. Sai na sauke shi sannan na hada da wannan dafaffan kubewan

    Miyar kubewa recipe step 7 photo Miyar kubewa recipe step 7 photo Miyar kubewa recipe step 7 photo

Ingredients

  1. Kubewa
  2. Attaruhu
  3. Albasa
  4. Daddawa
  5. Dakakken kifi(Cray fish)
  6. Garlic powder
  7. Maggi
  8. Salt
  9. Manja
  10. Cray fish
  11. Kanwa ungurnu(potash)

Related Recipes

Cookies

Cookies

Shinkafa mai kayan lambu

Shinkafa mai kayan lambu

Sunside rice

Sunside rice

Soyayyan dankali

Soyayyan dankali

Dublan

Dublan

Orange juice

Orange juice

Fried tofu with egg

Fried tofu with egg

Wheat oat

Wheat oat