Miyan alanyahu

Source : Ki Tafasa Ruwa Ki Sa A Alanyahu Saiki Wankeshi Ki Dakaki Soya Mai Da Albasa Ki Sa Kayan Miya Ki Sa Nama Da Ruwan Tafashe Saikisa Su Maggie Da Curry Da ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : January 23, 2026

Step:

  1. Ki tafasa ruwa ki sa a alanyahu saiki wankeshi ki daka

  2. Ki soya mai da albasa ki sa kayan miya ki sa nama da ruwan tafashe, saikisa su Maggie da curry da kayan kamshi ki juya saiki barshi ya kusa soyuwa

  3. Saiki tsaida ruwa ki sa alanyahu ki juya saiki barshi ta dahu idan ya rage saura 5 minutes ki sauke saikisa tarugu da albasa ki barshi ta isuwa saiki sauke shikenan


Ingredients

  1. Alanyahu
  2. Nama ki tafasa da kayan kamshi da maggi
  3. Maggi da curry da kayan kamshi
  4. Kayan miya
  5. Tarugu da albasa ki jajjaga
  6. Mai

Related Recipes

Doughnuts

Doughnuts

White rice and stew

White rice and stew

Kwadon salad

Kwadon salad

Dambun shinkafa

Dambun shinkafa

Fruit salad

Fruit salad

Stir fry spaghetti

Stir fry spaghetti

Shawarma 2

Shawarma 2

Macaroni and yam

Macaroni and yam