Yam and green sauce with masar kwai

Source : Ki Fere Doya Ki Wanke Ki Dafa Saiki Saukeki Hada Kwai Kisa Maggi Da Curry Da Tarugu Da Albasa Ki Soyaki Soya Mai Da Albasa Ki Sa Tarugu Da Albasa Kisa M...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : January 18, 2026

Step:

  1. Ki fere doya ki wanke Ki dafa saiki sauke

  2. Ki hada kwai kisa maggi da curry da tarugu da albasa ki soya

  3. Ki soya mai da albasa ki sa tarugu da albasa kisa maggi da curry...... Ki bashi 3 minutes saiki sa ganye kadan saiki juya Ki barshi 2 minutes saiki sauke

    Yam and green sauce with masar kwai recipe step 3 photo

Ingredients

  1. Doya
  2. Tarugu da albasa ki jajjaga
  3. Maggi da curry
  4. Green
  5. 3 eggs

Related Recipes

Pepper chicken

Pepper chicken

Nadadden fulawa mai hadin kayan lambu

Nadadden fulawa mai hadin kayan lambu

Dambun nama

Dambun nama

Marinated chicken

Marinated chicken

Soyayyen alanyahu da kwai

Soyayyen alanyahu da kwai

Wainar fulawa

Wainar fulawa

Yam balls step by step on how to make it

Yam balls step by step on how to make it

Scramble eggs

Scramble eggs