Source : Ki Sa Couscous A Kwano Kisa Mangyada Ki Sa Boiled Carrot Da Green Beans Kisa Ruwa Ki Juya Sosaisaiki Dora Ruwa Idan Sun Tafasa Ki Dora Kwando Kisa Cous...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : January 17, 2026
Step:
Ki sa couscous a kwano kisa mangyada ki sa boiled carrot da green beans, kisa ruwa ki juya sosai
Saiki dora ruwa idan sun tafasa ki dora kwando kisa couscous dinki kiyi steaming like 20 minutes amma kisa leda ki rufe idan zaki steaming idan yayi saiki sauke
Ki soya mai kisa tomatoes dinki kisa maggi da curry da kayan kamshi ki juya kisa kifi saiki rufe like 10 minutes saiki sa carrot, green beans da kika dafa
Kisa green pepper, onions, red bell pepper saiki juya Ki bashi 2 minutes saiki sauke shikenan, idan zakici kisa cucumber