Miyar taushe

Source : Ki Soya Mai Kisa Kayan Miya Da Nama Idan Kina Bukata Saiki Barshi Ta Fara Soyuwa Saiki Sa Ruwa Dai Daikisa Kayan Kamshi Da Seasonings Dinki Saikisa Gya...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : January 15, 2026

Step:

  1. Ki soya mai kisa kayan miya da nama idan kina bukata, saiki barshi ta fara soyuwa saiki sa ruwa dai dai

  2. Kisa kayan kamshi da seasonings dinki saikisa gyada da alanyahu ki juya saiki barshi ta dahu


Ingredients

  1. Alanyahu da yakuwa
  2. Kayan miya ki nika
  3. Mai da maggi da curry
  4. Gyada ki daka

Related Recipes

Cup cakes

Cup cakes

Simple yummy indomie

Simple yummy indomie

Pancake

Pancake

Sweet potato dish

Sweet potato dish

White rice and stew with cabbage and cream

White rice and stew with cabbage and cream

Fried Irish and egg

Fried Irish and egg

Taliya Mai karas

Taliya Mai karas

Faten sinasir or waina

Faten sinasir or waina