Egg in yam

Source : Ki Fere Doya Ki Wanke Ki Dafa Idan Tayi Saiki Sauke Ki Sa A Roba Kiyi Mashing Dinta Kisa Kayan Kamshi Maggi Da Curry Da Tarugu Da Albasa Da Kika Jajjag...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : January 6, 2026

Step:

  1. Ki fere doya ki wanke Ki dafa idan tayi saiki sauke ki sa a roba kiyi mashing dinta kisa kayan kamshi, maggi da curry da tarugu da albasa da kika jajjaga

    Egg in yam recipe step 1 photo
  2. Saiki juya sosai ya hade jikinshi

    Egg in yam recipe step 2 photo
  3. Saiki diba ki sa kwai tsakiya saiki mulmuleshi dakyau

    Egg in yam recipe step 3 photo
  4. Ki kada kwai da maggi da curry da tarugu da albasa

    Egg in yam recipe step 4 photo
  5. Saiki dora mai a wuta idan yayi zafi saiki dauko balls din kisa a ruwan kwai

    Egg in yam recipe step 5 photo
  6. Saiki sa cikin mai

    Egg in yam recipe step 6 photo
  7. Idan ya soyu saiki kwashe

    Egg in yam recipe step 7 photo

Ingredients

  1. Doya
  2. Tarugu da albasa ki jajjaga
  3. Mai, maggi da curry da kayan kamshi
  4. 3 boiled eggs
  5. 2 eggs

Related Recipes

Kwadon masa

Kwadon masa

Egg and green sauce

Egg and green sauce

Wainar fulawa

Wainar fulawa

Beef samosa

Beef samosa

Vanilla and red velvet Cake

Vanilla and red velvet Cake

Shinkafa da wake

Shinkafa da wake

Garau garau

Garau garau

Salad

Salad