Source : Da Farko Ki Wanke Shinkafan Ki Rege Sai Ki Jiqa Shi Ki Auna Kwatan Gwangwani Ki Wanke Ki Daura A Wuta Ya Nuna Ki Niqa Jiqaqqen Idan Yayi Ki Zuba Dafaf...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Fatima Ibrahim(Albint,s Cuisine)
at : January 3, 2026
Step:
Da farko ki wanke shinkafan ki rege sai ki jiqa shi, ki auna kwatan gwangwani ki wanke ki daura a wuta ya nuna, ki niqa jiqaqqen idan yayi ki zuba dafaffen ki gauraya kisa yeast kisa sugar kibar shi ya tashi, sai kisa baking powder ki gauraya. Ki daura pan a wuta ki zuba mai ki fara suya
Idan yayi sai ki juya daya gefen
Idan yayi a cire sai aci da miya ko kulikuli
Ingredients
2 tins Farar shinkafa
tin Dafeffiya kwata
1 teaspoon Yeast
Baking powder half teaspoon
Oil for frying
Sugar
Related Recipes
Masa
Pomegranate shake others call it pomegranate mixed juice