Masa

Source : Da Farko Ki Wanke Shinkafan Ki Rege Sai Ki Jiqa Shi Ki Auna Kwatan Gwangwani Ki Wanke Ki Daura A Wuta Ya Nuna Ki Niqa Jiqaqqen Idan Yayi Ki Zuba Dafaf...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : January 3, 2026

Step:

  1. Da farko ki wanke shinkafan ki rege sai ki jiqa shi, ki auna kwatan gwangwani ki wanke ki daura a wuta ya nuna, ki niqa jiqaqqen idan yayi ki zuba dafaffen ki gauraya kisa yeast kisa sugar kibar shi ya tashi, sai kisa baking powder ki gauraya. Ki daura pan a wuta ki zuba mai ki fara suya

    Masa recipe step 1 photo
  2. Idan yayi sai ki juya daya gefen

    Masa recipe step 2 photo
  3. Idan yayi a cire sai aci da miya ko kulikuli

    Masa recipe step 3 photo

Ingredients

  1. 2 tins Farar shinkafa
  2. tin Dafeffiya kwata
  3. 1 teaspoon Yeast
  4. Baking powder half teaspoon
  5. Oil for frying
  6. Sugar

Related Recipes

Mixed fruitssalad

Mixed fruitssalad

Biskin gero

Biskin gero

gharam Masala

gharam Masala

Buttermilk donuts

Buttermilk donuts

Miyar dankali da kayan lambu

Miyar dankali da kayan lambu

Sinasir 2

Sinasir 2

Awara with egg sauceTofu with egg sauce

Awara with egg sauceTofu with egg sauce

Light fruit cake

Light fruit cake