Source : Dafarko Zaki Wanke Kazanki Ki Saka Albasa Thyme Maggi Curry Ginger Powder Ki Tafasa Kazarki Bayan Kin Dafashi Sai Ki Soya Ki Ajiye A Gefe Ki Yanka Tatts...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Aisha Abdulhamid (ayusher’s tasty cuisine)
at : May 1, 2026
Step:
Dafarko zaki wanke kazanki,ki saka albasa,thyme,maggi,curry,ginger powder ki tafasa kazarki,bayan kin dafashi sai ki soya ki ajiye a gefe,ki yanka tattsai dogaye,koren tattsai mai dogaye zaki yanka shi,carrot ma haka zaki yanka dogaye.
Sai ki ajiye a gefe.Ki dauki albasa kiyi grating a grater,garlic ma haka zakiyi grating nashi sai ki daura tukunya a kan wuta ki zuba mai kafun ki zuba grated garlic da albasa da kikayi grating,ki zuba cumin,thyme,rosemary,curry,black pepper ki soya sosai kafun ki zuba jan tattsai,koren tattsai,Albasa da carrot,spring onions,sai ki rage wutan
Ki barsu su soyu sosai,bayan kin soyasu sai ki dauko ruwan nama kadan ki zuba bayan kin zuba sai ki kwaba cornflour da ruwa kadan sai ki zuba don miyar tayi kauri dan daidai kafun ki zuba dankalin,ki rage wutan don dankalin ya samu ya nuna.Bayan ya nuna sai ki sauke ki zuba kazan da kika soya a ciki shikenan potato soup naki is ready.
Ingredients
Potato
Shredded chicken
Bell pepper(tattsai)
Green pepper(koren tattsai)
Onion(Albasa)
Garlic(tafarnuwa)
Springonions (ganyen Albasa/lawashi)
Black pepper
Rosemary
Curry
Cumin
Thyme
Chicken
Carrots
Corn flour
Related Recipes
Snickerdodle cookies
Spinach and Vegetable Soup
Fresh orange
Rajma Rice Burger
Beans poridge
Spinach Oats Uttapam with Coconut chutney and Beetroot Dip