Source : Dafarko Ki Zuba Icecream Naki A Cikin Blender Sai Ki Zuba Madaran Ruwa A Kai Bayan Kin Zuba Sai Kiyi Blending Nashi Kamar Na Minti Uku 3 Kina Gama B...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Aisha Abdulhamid (ayusher’s tasty cuisine)
at : June 25, 2026
Step:
Dafarko ki zuba icecream naki a cikin blender, sai ki zuba madaran ruwa a kai, bayan kin zuba sai kiyi blending nashi kamar na minti uku (3),Kina gama blending nasa sai ki ajiye a gefe
Nayi decorating glass cup dina ne da caramel syrup kafin na dauko icecream dina danayi blending na zuba a cikin cup din, Bayan na zuba a cup din sai na dauko caramel din na Dan kara zubawa a kai.
Bayan na ajiye whipped cream din sai na Bude oreo biscuit dina na raba shi zuwa biyu sai na ajiyesu a kan milkshake din kafin na dauko maltesers nayi arranging a kai.
Note:ba dole sai kinyi amfani da oreo ba, da maltesers.zaki iya amfani da duk chocolate da kike dashi and kuma one last thing ba dole sai kinyi amfani da whipped cream ba saboda zai iya zama da tsada a wajen da kike, so zaki iya using different abubuwa na decorating milkshake naki
Ga samples na oreo,caramel syrup,maltesers
Ingredients
Icecream
Whipped cream
Oreo biscuits
Malteser’s
Caramel syrup
Related Recipes
American style pancake
Algerian Tlitli
Sweet Savoury Noodles
Kpomo
Irish Soda Bread without Oven
Whole Wheat Chocolate Rossette Cake with Jaggery
Pan Sauteed Potato Gnocchi with cucumber yoghurt dip