Delicious jollop rice

Source : Ki Tafasa Ruwa Ki Wanke Shinkafa Ki Zuba I Dan Ta Fara Nina Sai Ki Yi Per Boiled Ki Aje A Gefeki Soya Mai Kisa Tarugu Da Albasa Da Kika Jajjaga Ki Sa M...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : January 3, 2026

Step:

  1. Ki tafasa ruwa ki wanke shinkafa ki zuba, i dan ta Fara nina sai ki yi per boiled ki aje a gefe

  2. Ki soya mai kisa tarugu da albasa da kika jajjaga ki sa Maggie da curry ki tsaida ruwa idan sun tafasa ki sa shinkafar

  3. Saiki dan rage wuta kibarshi ta dahu saiki sauke shikenan


Ingredients

  1. Rice
  2. Maggi da curry
  3. Tarugu da albasa
  4. Mai

Related Recipes

Kwadon salad

Kwadon salad

Coconut flakes

Coconut flakes

Pancake

Pancake

Awara mai yaji da albasa

Awara mai yaji da albasa

Indomie with arish and scramble eggs

Indomie with arish and scramble eggs

Special indomie mai awara

Special indomie mai awara

Marinated chicken

Marinated chicken

Semo and fresh okro

Semo and fresh okro