Rice and macaroni with stew

Source : Ki Tafasa Ruwa Ki Wanke Shinkafa Ki Zuba Idan Ta Fara Nina Sai Ki Yi Per Boiled Ki Kara Mayarwa Ta Dahu Saiki Saukeki Tafasa Ruwa Ki Sa Macaroni Ki Juy...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : January 3, 2026

Step:

  1. Ki tafasa ruwa ki wanke shinkafa ki zuba, idan ta Fara nina sai ki yi per boiled ki kara mayarwa ta dahu saiki sauke

  2. Ki tafasa ruwa ki sa macaroni ki juya saiki barshi ta dahu saiki sauke ki wanke Ki tsane a colander saiki juya a kula

  3. Ki soya mai kisa tumatir ki bashi minti 5 saikisa maggi da curry da tarugu da albasa da kika jajjaga ki rufe kibarshi ta dahu saiki sauke shikenan


Ingredients

  1. Rice
  2. Macaroni
  3. Chopped Tomatoes
  4. Tarugu da albasa
  5. Maggi da curry
  6. Mai

Related Recipes

Yam balls step by step on how to make it

Yam balls step by step on how to make it

Indomie with arish

Indomie with arish

Jollop din taliya

Jollop din taliya

Shinkafa da miyar tumatir mai alanyahu

Shinkafa da miyar tumatir mai alanyahu

Awara mai dadi

Awara mai dadi

Bandashe

Bandashe

Semo and okro soup with dry fish

Semo and okro soup with dry fish

Garau garau

Garau garau