Source : Zaki Grating Attaruhu Da Albasa Ki Zuba Ruwa Sai Ki Dafa Daddawarki Kizubainta Dahu Zaki Ji Kanshin Daddawar Yana Tashi Sai Ki Zuba Indominki
Sent by hafsat tahir salga
Zaki grating attaruhu da albasa ki zuba ruwa sai ki dafa daddawarki kizuba
Inta dahu zaki ji kanshin daddawar yana tashi sai ki zuba indominki